Tuesday, December 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayin da ake rade-radin cewa, Wai Zara Diamond ce ta yi cikin Shyègyè ta fito ta yi Live ta wanke kanta

A yau an tashi da yamadidin cewa wata Tauraruwar fina-finan Hausa ta yi cikin shege har kuma ta haihu.

Saidai ana ta cewa wance ce wance ce.

Daga cikin wanda ake cewa itace ta yi cikin shegen akwai Zara Diamond.

Saidai ta fito ta wanke kanta inda ta yi Live.

Karanta Wannan  Ina son shiga Aljannah>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *