Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Zee Diamond, watau Talatuwa ta cikin shirin Labarina na fama da rashin Lafiya ana neman Naira Miliyan 25 a kaita kasar Egypt

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraruwar fina-finan Hausa ta cikin shirin Labarina, Zee Diamond wanda aka fi dani da Talatuwa tana kwance ba lafiya.

Tana neman Naira Miliyan 25 dan a kaita kasar Egypt a mata aiki.

Rahoton yace ta sayar da Gidan abincinta, ta sayar da motarta da duk wani abu data mallaka sannan ta samu taimako daga.

Malam Aminu Saira.

Rarara

A’ishatulhumaira

Dan Small da sauransu.

Yanzu dai an hada Naira Miliyan 18, Naira Miliyan 7 ake nema dan kaita kasar Egypt.

Karanta Wannan  A kokarin neman Gaskiya da nake Allah yasa na Musulunta >>Inji Wannan matashin Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *