
Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar data yi cikin Shègyè a Kano.
Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa inda yake cewa jarumar ta yi Hakuri ba gulmace ta kaishi ba, kawai ya je su gaisa ne sai ya ganta da Jariri a hannu.
Saidai Hassan Make-Up bai fadi ko wacece ba.