Thursday, March 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Muna kiran da a saki Umar da ya yi aikata-aika a Chiranchi Dorayi, saboda ga masu laifi nan da yawa ana yafe musu>>Inji Wannan matashin

Wani matashi ya bayyana inda yayi kiran da a saki wanda ake zargi da yiwa uwa da ‘ya’yanta aika-aika a Kano.

Ya bayyana cewa dalilinsa shine Umar ya saduda kan abinda ya aikata.

Sannan kuma akwai masu laifi da yawa da aka yafewa amma gashi shi an tsareshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wushe nan, Inji Mawakin Najeriya, Burna Boy bayan da ake ce wai Ana rade-radin Dala Miliyan $22 ya mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *