Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda Masallata suka cika manyan Filayen kwallo 2 a kasar Faransa wajan Sallar Idi

Dubban Musulmai ne suka fito Sallar idi a birnin Tremblay na kasar Faransa inda aka ga sun cika filayen kwallo 2.

Da yawa sai sam barka suke suna fatan Allah kara daukaka Musulunci da musulmai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu da kuke Zhaghi wallahi 'yan Aljannah ne>>Inji Sumih Baby wadda Soja Boy yayi wakar Bàdàlà da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *