
Wannan Budurwar ta dauki hankula bayan da ta koka da yaudarar da samari suka musu.
Tace sam basu kyauta ba.
Tace saidai su rika ganin zamari na daukar hotuna a guraren yawon shakatawa amma kuma su ce wai basu da kudin aure.
A karshe dai har zagi ta yi.