Tuesday, January 14
Shadow

Da Duminsa: A karin farko a shekarar 2025, wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala

A karin farko a shekarar 2025, wutar lantarkin Najeriya ta samu tangarda. Hakan na zuwane yayin da ake kwanaki 11 da shiga sabuwar shekara.

Lamarin ya kawo daukewar wutar lantarki wanda hakan ya jefa mutane da yawa cikin duhu a Najeriya.

Hukumomin dake kula da wutar lantarkin sun tabbatar da tangardar wutar inda sukace aka kan kokarin gyarata.

Karanta Wannan  Duk da ciyo bashin Dala Biliyan $3.2 Najeriya ta kasa samar da ingantacciyar wutar Lantarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *