Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda Farfesa Abudullah Uba Adamu yayi kacha-Kacha da Maryam Labarina kan ikirarin rashin yiwa miji Wanke-wanke

Farfesa Abudallah Uba Adamu yayi Kacha-Kacha da Tauraruwar Kannywood, Maryam Labarina akan ikirarin ta na rashin son yiwa miji wanke-wanke.

Farfesa Uba ya bayyana hakane a wajan wani jawabi daya gabatar

Yace Toh akwai farfesoshi mata da yayi aiki dasu wadanda suke daraja martabar aure kuma basu fi karfin su yiwa mazajensu aiki ba.

https://www.tiktok.com/@aka_abbaji/video/7534749870599671046?_t=ZS-8ybi0hepkO0&_r=1

Karanta Wannan  Da gangan Tinubu ya jefa 'yan Najeriya cikin Yunwa, kuma irin yanda ake kulle dashi ko dansa Seyi sai baiwa shugaban hukumar zabe INEC ba zai ci zaben shekarar 2027 ba>>Inji Solomon Dalung

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *