Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda naje na gana da Turji, ko a watannan sau uku ina haduwa dashi kuma ina gaya masa ya ji tsoron Allah>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, ya je ya gana da dan Bindigar daji, Bello Turji.

Yace da yawa sukan yi mamaki idan ya ce ya gana da Bello Turji.

Yace amma maganar gaskiya ko a wannan watan sau 3 suna ganawa dashi kuma yana gaya masa ya ji tsoron Allah.

https://www.tiktok.com/@maryam_alhassan_mg/video/7534894513731505415?_t=ZS-8ycDzhUcZA9&_r=1
Karanta Wannan  Tanko Yakasai yayi kiran Arewa ta ci gaba da goyon bayan Shugaba Tinubu saboda kokarinsa na tada komadar tattalin arziki na samar da sakamako me kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *