Friday, December 5
Shadow

Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

A jiya da magariba ne lokacin kasar Saudiyya akawa Marigayi, Aminu Dantata, Sallah aka kuma binne gawarsa a Madina, kamar yanda ya bar wasiyya.

Dangote, da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, dana Jigawa, Umar Namadi, da Ministan tsaro, Abubakar Badaru wanda ya jagoranci tawagar Gwamnatin tarayya da sauran manyan mutane ne suka halarci wajan jana’izar.

Dantata, duk da a Madinane yayi jama’a kai kace a Najeriya ne aka yi jana’aizar tasa.

@ayzan_multimedia

Kai Tsaye Daga Birnin Madina Daga Wajen Jana’izar Alh Aminu Dantata Allah Ya Jikansa Yamasa Rahama #labarai #rahotannni #kano #Arewa #arewa #nigeria #nigeriantiktok #kaduna #bauchi

♬ original sound – Ayzan Multimedia

Mina fatan Allah ya kai rahama kabarinsa da sauran al’ummar musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.

Karanta Wannan  Matatar Dangote ta kara farashin man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *