Thursday, January 15
Shadow

Kalli Hoto: Koristoci Masu tunanin Shugaban kasar Amurka Donald Trump zai zo ya basu kariya, ku kalli Wannan hoton, shima Trump din a cikin gilashi wanda harshashi baya iya hudashi yake magana a wajan taro a cikin kasarsa saboda tsoro

Wani me suna Osazenoo ya bayyana cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump a cikin gilashi yake magana a wajan taro saboda tsoron kada wani ya bindigeshi.

Yace amma wai wannan mutuminne wasu a Najeriya suke tunanin zai zo ya basu kariya?

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, zai kawowa Kiristoci wadanda yace anawa Khisan kiyashi a Najeriya dauki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka kalubalanci wani me lika fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *