Friday, March 20
Shadow

Kalli Hoto: Yanda wata mata ta je dukan budurwar mijinta amma budurwar ta lakada mata dukan kawo wuka

Wata matar Aure ta je dukan budurwar mijinta saidai reshe ya juye da mujiya.

Matar dai da taje da niyyar duka, abin ya koma kanta inda tasha dukan kawo wuka a hannun budurwar.

Rahoto yace fuskar matar duk ta kumbura kamar buredi.

Karanta Wannan  Ba Zan Iya Bada Auran Ƴata Ga Wanda Bashi Da Kuɗi Ba (Talaka) - Kabiru, Dallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *