Thursday, July 16
Shadow

Kalli Hoton Duniyar Mars da aka dauko daga sararin samaniya, Saidai da yawa na cewa basu yadda da hoton ba

Wannan hoton, Tauraron dan Adam mallakin hukumar sararin samaniya ta kasar Amurka, NASA ce daukoshi daga Duniyar Mars, Saidai mutane da yawa sun ce basu yadda ba.

An dai dauki hoton ne a ranar 6 ga watan Yunin 2024 da muke ciki.

https://twitter.com/MarioNawfal/status/1799797996059554084?t=dL0PGQzE548EtTrzSvEUkA&s=19

Hoton dai yayi matukar kama da Duniyar da muke ciki.

Karanta Wannan  IKON ALLAH: Yadda Su Sanata Ahmed Lawan, Dangote Da Minista Suka Yi Murna Da Ganin Umar Bush A Cikin Villa Fadar Shugaban Kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *