Monday, December 16
Shadow

Kalli hoton Maryam Yahya da Masoyanta ke sam barka suna cewa ta ciko ta yi Bulbul

Tauraruwar Fina-finan, Maryam Yahya kenan a wannan kayataccen hoton nata da masoyanta da dama suka yaba.

Maryam ta saka hoton a shafinta na Instagram inda aka ganta zaune a wani gidan sayar da abinci.

Saidai masoyanta da yawa hakalinsu ya kai ne kan kibar da Maryam ta yi.

Da yawa dai sun yaba da Masha Allah, inda wani yace:

“Kin cika kin yi kyau, Masha Allah”

“Shi kuwa wani cewa yayi, anya a wannan harkar babu kari?”

“Wani kuma cewa yayi, Kai Maryam Gaskiya kin ciko”

Karanta Wannan  Hoton Ado Gwanja a cikin gidansa na Alfarma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *