Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna da Duminsu: Har an canja sunan Jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa Muhammadu Buhari University

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun bayyana cewa har an canja sunan jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University.

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne ya tabbatar da hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

A jiya ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin canja sunan jami’ar zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.

Karanta Wannan  Ɗansanda ya sha barasa ya saki mutum 13 da ke tsare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *