Wasu hotuna daga wajan da take daukar wani film din Hausa sun jawo cece-kuce.

Dalili kuwa shine an ga dan kamfai(pant) a wajan daukar film dinne inda aka shanyashi akana taga.

Da yawan masu bayyana ra’ayi sun fadi abubuwa iri-iri kan lamarin.