Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna: Tauraruwar Fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta jawo cece-kuce sosai bayan wallafa wadannan hotunan da suka nuna tsyraichinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna inda aka ga kirjin ta ya nuna sosai da kuma kanta ba dan kwali.

Mutane sun rika kiran ta saka dan kwali sannan ta rufe kirjinta.

Karanta Wannan  Ƴan sintiri sun ceto mutum 63 a hannun masu garkuwa a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *