Wannan wani dan bautar kasa ne da ya bayyana cewa wahalar gwamnatin Tinubu tasa ya rame a cikin shekara daya.
Hotunan nashi sun dauki hankula a shafukan sada zumunta inda akaita bayyana ra’ayi da mamakin yanda ya canja.