Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna: Yanda Sojojin Najeriya suka kama wani sojan Boge sanye da kayan sojoji

Sojojin Najeriya sun kama wani Sojan Boge sanye da kayan aojoji inda suka dauresho suka saka a mota suka tafi dashi.

Kalli Bidiyon a kasa:

Ko me kuke tunanin zasu mai?

Karanta Wannan  Na karbi mulki Najeriya na cikin wahala da matsin tattalin arziki shiyasa na dage dan kawo gyara>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *