Thursday, January 16
Shadow

Kalli Hotunan Birthday Cake din Bobrisky da ya dauki hankula

A ranar Asabar ne dai dan daudu me shigar mata, Bobrisky yayi bikin cikarsa shekaru 33 a Duniya.

Lamarin ya dauki hankula musamman ma dai hotunan cake dinsa me kirar Mota.

Karanta Wannan  Ƴan sintiri sun ceto mutum 63 a hannun masu garkuwa a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *