Wannan hotunan kadarorin tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami kenan da EFCC ta gano da darajarsu ta kai Naira Biliyan 212.
Kadarorin na jihohin Kebbi, Kano ne.