Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah na Hadiza Gabon

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan inda ta ci kwalliyar Sallah tare da kawayenta.

Hadiza ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Ni yanzu bakin Jini gareni>>Haruna Talle Mai fata

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *