Mawakin Najeriya, Davido ya bayyana sabuwar motar da ya siya ta Tesla CyberTruck.
Motar dai kirar 2024 Matte Black Tesla Cybertruck kudinta sun kai kwatankwacin Naira Miliyan 224.
Davidi ya wallafa maganar sayen motar ne s shafinsa na sada zumunta.
Kuma Tuni masoyansa suka fara nuna son kotar da tayashi murna.