Thursday, December 25
Shadow

Kalli Karin Hotuna da Bidiyo daga faduwar da jirgin kasan dake jigila tsakanin kaduna zuwa Abuja yayi a yau

A dazu ne muka ji labarin cewa, jirgin kasar dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja ya fadi bayan ya taso daga Abuja.

Zuwa yanzu dai babu sanarwar ko an ji rauni ko asarar dukiya ko ta rai.

Bidiyo ya bayyana na yanda lamarin ya faru.

Karanta Wannan  Shin wai Kalli Bidiyon Gfresh a karin Farko tun bayan da kotu ta mai hukuncin daurin gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *