Friday, December 5
Shadow

Kalli Kuga: An fallasa Bidiyon Wani Fasto yana lalata da wata mata

Bidiyon batsa na wani Fasto Lucian dan kasar Uganda ya bayyana.

Bidiyon ya bayyana faston yana lalata da matar wadda ba’a san ko wacece ba sannan yana daukar bidiyon da kansa.

Faston dai yayi suna sosai a kasarsa ta Uganda saboda warkewa da yayi daga cutar Ebola.

Saidai tuni ya fito ya karyata cewa bashi bane a cikin bidiyon.

Saidai wadanda suka sanshi sunce lallai shine a Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *