Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Rawar da Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke da sanata Orji Uzo Kalu suka yi data dauki hankula

An bangi Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke tare da Sanata Orji Uzor Kalu suna taka rawa a wani waje da suka hadu.

Dama dai shi Gwamna Adeleke ya saba yin rawa a bainar jama’a babu ruwansa.

https://twitter.com/i/status/2063957836569178265
Karanta Wannan  Kasar Saint Lucia ta girmama shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *