May 25, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Kannywood Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data haskaka inda ta je jawon shakatawa a kasar waje: Karanta Wannan Rainin Wayo Ne Ma Hadiza Gabon Ta Ce Kada Mata Su Shigo Harkar Fim, Saboda Masana'antar Fim Ta Yi Mata Komai A Rayuwa, Kuma Daga Kan Irinsu Ne Aka Fara Jawowa Masana'antar Fim Zagi A Gari, Cewar Zaharaddeen Sani