Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Shugaban MTN wanda shine yafi kowa karbar Albashi me kauri a Najeriya inda yake Samun Naira Miliyan 8.5 kullun

Shugaban MTN Karl Toriola shine yafi kowa karbar Albashi me kauri a Najeriya inda aka ruwaito cewa yana samun Naira Miliyan 8.5 kullun.

Saidai rahoton yace ba Albashinsa kadai bane yake samu, hadda kudaden shiga da yake samu daga daga ribar kamfanin kasancewar yana da hannun jari a cikin kamfanin.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta gargadi DJ masu saka wakoki a wajan Bukukuwa da cewa su nemi lasisi ko kuma aci su tarar Naira Miliyan 1 ko daurin shekara 5 a gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *