Friday, December 26
Shadow

Kalli yanda Motar dakon Gawa ta yi hadari yayin da take dauke da gawa inda gawar ta yi kaca-kaca

Wata Motar daukar Gawa ta yi kaca-kaca bayan da suka yi taho mu gama da wata motar dakon man fetur.

Motar dau na dauke da gawane yayin da hadarin ya faru.

Karanta Wannan  Fasto kenan da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya amma abu ya faskara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *