Wannan wani tsohon Alaramma ne da yace a yanzu ya zama Fasto.
Ya bayyana cewa shekaru sama da 20 da suka gabata shi Musulmi ne amma yanzu ya koma Fasto.