Friday, January 16
Shadow

Kalli Yanda Wani Wada ya auro doguwar mata

Wani Wada ya dauki hankula sosai bayan da ya auri doguwar mace.

hotunan aurensu sun karade shafukan sada zumunta inda akaita bayyana ra’ayoyi daban-daban.

Karanta Wannan  Majalisar wakilan Najeriya na son a ƙwace ikon yi wa jam'iyyu rajista daga wurin INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *