Tuesday, April 7
Shadow

Kamar Ba’a Najeriya ba, Kalli Bidiyon matatar man fetur din Dangote da aka dauka da dare

Wannan Bidiyon matatar man fetur din Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ne da aka dauka da dare.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda mutane sukai ta bayyana sha’awa.

Karanta Wannan  Kalli Mutane 10 dake shiga fadar shugaban kasa su ga Tinubu kai tsaye ba tare da shamaki ba, 'yan Arewa 3 ne kacal a cikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *