Thursday, March 19
Shadow

Kamfanin MTN sun biya Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Naira Miliyan dari hudu da Arba’in da biyu kasancewarsa daya daga cikin masu gudanarwa na kamfanin

Rahotanni sun bayyana cewa, Kamfanin Sadarwa na MTN sun biya me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Naira Miliyan 442 a shekarar 2025.

An biyashi kudinne kasancewarsa daya daga cikin masu gudanarwa na kamfanin na MTN.

Hakan na kunshene a cikin bayanan yanda MTN din suka gudanar da hadahadar kasuwancinsu da suka fitar.

A shekarar 2024, MTN sun biya Sarki Sanusi Naira Miliyan N412.

Karanta Wannan  Bidiyo:Na Tuba na daina Yada Badala>>Inji 'Yar Tiktok, Shalele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *