
Wani ya saka Hedikwatar EFCC dake Abuja a kasuwa inda yace yana neman me saye akan Naira Miliyan 800, kudin dillali Naira Miliyan 120.
Ya saka tallar ne a shafinsa na X inda lamarin ya dauki hankula sosai har EFCC din da kansu suka yi raddi.
EFCC ta bayyana masa cewa, lallai kana da karfin Hali.