Thursday, March 26
Shadow

Kasar Amurka ta bukaci a bata matsuguni a Najeriya

Rahotanni daga Thecable sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta bukaci a bata matsuguni a Najeriya inda zasu ajiye tashar man jiragensu.

Tashar zata rika baiwa jiragensu marasa matuka taimako a aikin kawar da matsalar tsaro a Najeriya.

Rahoton yace an bayyana wata jiha ta Arewa a matsayin jihar da zata baiwa Amurkar matsugunin.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar Ghana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *