
Kasar Saudiyya ta sanar da shirinta na gina filin Kwallon kafa( Stadium) wanda babu irinsa a Duniya.
Filin za’a ginashi ne a sararin samaniya wanda masana suka ce zai yi nisan kafa 1,150 daga kasa.
Sannan zai dauki mutane 46,000.
Sannan za’a ginashine a shekarar 2032.
Wannan na daga cikin kokarin kasar ta Saudiyya na samun daukar nauyin wasan cin kofin kwallin Duniya na shekarar 2034.
Hakanan gina Filin zai ci kudi har dala Biliyan $1.