
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana shawararta ga tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu da ake cece-kuce akan rayuwarta.
Babiana tace ba lallai wai irin rayuwar data aikata a bayane yasa ta shiga halin fata shiga ba.
Tace wanda Allah ke so ne ma yake Jarabarsa da ya kara matsawa kusa dashi.
Kalli Bidiyonta a kasa: