Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta lissafo abubuwan da ba zata iya dainawa ba ko da ta yi aure.
Daga cikin su akwai masifa, Sana’arta, Shan Shisha, Fita yawo da kannenta, da sauransu.