
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ko Miliyan 10 za’a bashi ba zai iya yiwa ‘yar gida Sumbata ba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya kafe hotonta yana mata ba’a.
Yar guda dai ta dauki hankula tun bayan da aka kama abokin tabararta, Idris Maiwushirya.