Tuesday, November 11
Shadow

Ku Daina Wahalar da kanku an rubuta sakamakon zaben shekarar 2027>>Sowore ya gayawa ‘yan Najeriya

Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore kuma dan siyasa ya bayyana cewa an riga an rubuta sakamakon zaben shekarar 2027.

Ya bayyana hakane a wata hira da kafar Vanguard ta yi dashi.

Inda yace abu daya kawai da ‘yan Najeriya zasu yi shine su yi zanga-zanga dan samun zabe me kyau amma tsarin zaben da ake dashi bai da kyau

Kuma ya bayyana cewa, ba zai hada kai da Peter Obi ba a zaben shekarar 2027 ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya karawa shugaban Kwastam wa'adi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *