Friday, December 26
Shadow

Ku hadani da Yahya Haifan, Naji yana cika bakin a cikin mintuna 5 zai iya kare Malam Lawal Triumph>>Inji Malama Jamila Abubakar

Malama Jamila Abubakar ta nemi a hadata da Malam Yahya Haifan su yi maqabala.

Malama ta bayyana hakane inda take tuhumar Haifan kan cewa a cikin mintuna 5 zai warware zargin da akewa Malam Lawal Triumph.

Malama Jamila ta zargi ‘yan Izala da Ta’addanci.

Kalli Bidiyon jawabinta anan

https://vt.tiktok.com/ZSDK5XaTt
Karanta Wannan  Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Karɓi Bakuncin Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Gida Mustapha A Masaukinsa Dake Birnin London, Yau Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *