Tuesday, May 13
Shadow

Ku shirya zamu kara kudin wutar lantarki>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa ‘yan Najeriya

Gwamnatin tarayya tace tana shirye-shieryen kara kudin wutar lantarki nan da wasu watanni kadan masu zuwa.

Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar makamashi, Olu Verheijen ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da kafar Bloomberg a birnin Darussalam na kasar Tanzania.

A shekarar data gabata dai, an kara kudin wutar nunki 3 ga wadanda suke kan tsarin Band A na wutar.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Ministan Abuja, Nyesom Wike da Dansa yayin da suka je kasar China tare wakiltar Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *