
Gwamnatin tarayya tace tana shirye-shieryen kara kudin wutar lantarki nan da wasu watanni kadan masu zuwa.
Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar makamashi, Olu Verheijen ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da kafar Bloomberg a birnin Darussalam na kasar Tanzania.
A shekarar data gabata dai, an kara kudin wutar nunki 3 ga wadanda suke kan tsarin Band A na wutar.