Friday, December 5
Shadow

Kudin Dangote sun karu zuwa Dala Biliyan $30.2

Rahotanni daga jaridar Bloomberg sun bayyana cewa, Kudin Attajirin Najeriya, Aliko Dangote sun karu zuwa Dala Biliyan $30.

Rahoton yace Dangote ya samu karin Dala Biliyan $2.25 a cikin shekara daya.

Hakanan Rahoton yace Dangote ya samu karin dala Miliyan $89.2 cikin awanni 24 sannan wannan yasa ya kai matsayin mutum na 75 a Duniya cikin masu kudi.

Karanta Wannan  …KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *