Thursday, March 5
Shadow

Kuma Dai: Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake maka ICPC a kotu inda yake neman su biyashi diyyar Naira Biliyan 15.6

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya maka hukumar yaki da rashawa, ICPC a kotu inda yake neman su biyashi diyyar naira Biliyan 15.6 saboda bata masa suna.

Hakan na zuwane yayin da ICPC tace ta gano na’urar yiwa waya kutse a gidan malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Lauyoyin Malam Nasiru sun ce kalaman na ICPC abin damuwa ne kuma sun bata masa suna

Dan haka El-Rufai yace wannan abu ya take masa hakkinsa na Bil’adama inda yace yana neman.

Biliyan 15.6 na bata masa suna.

El-Rufai yace ya baiwa ICPC awanni 24 su gaggauta biyansa wannan kudi in ba haka ba zai makasu kotu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shekaru 9 na kwashe ina son Aliko Dangote, har kamfaninsa na je amma ban samu damar ganinshi ba>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *