Tuesday, March 17
Shadow

Kungiyar Matasan Arewa ta mikawa Ganduje Naira Miliyan 200 dan a sayawa shugaba Tinubu fom din sake tsayawa takara a 2027

Wata kungiyar matasan Arewa me suna Northern Nigeria Youth Forum ta mikawa Ganduje Naira Miliyan 200 wanda ta tara.

tace a yi amfani da kudin wajan sayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tikitin sake tsayawa takara a zaben 2027.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa fadar Aso Rock Villa domin tattaunawa da Shugaban ƙasa Bola Tinubu kan rikicin siyasar dake ruruwa a cikin Jam'iyyar APC.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *