Saturday, January 3
Shadow

Maganar Jikan Malam Ta Tabbata: Kalli Bidiyon Direba Gurgu na tuka masu kafa

Bidiyon wani Direba yana tuka masu kafa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Hakan ya zo daidai da maganar me sayar da maganin Kasuwa, Jikan Malam da yake cewa hakan ganganci ne.

https://twitter.com/Ameenertu_/status/1928823366967754833?t=2g49HCxDoctMzTWlmLDQ1w&s=19

Menene ra’ayinka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Masu mana sharrin zhaghin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi>>Inji Sheikh Zakzaky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *