Wednesday, January 15
Shadow

Maganin hips cikin kwana uku

Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda ita tafi cancanta data samu hips domin daukar hankalin oga.

kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?

Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.


Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast
(nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccen
hips irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana samunta da hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hips To idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyinda zakibi in Allah ya

Karanta Wannan  Kunun kara kiba


Yarda zakiyi nasara.


(1) Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak
sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 A kowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace

(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki
fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.

Akwai nau’in ababen da mace za ta rika ci,sannu a hankali, kyan diri da halittarta za su kara fitowa,ita ma za ta rika ji ta kara cika, ta yi kyau.

Karanta Wannan  Maganin kiba da duwawu

Masana a wannan fannin, sun bayar da shawarwarin amfani da Abarba, Ayaba, Gwanda, Kankana, Zuma, Madarar ruwa. A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a Dan kara zuma da madara.

Bayan wannan, mace za ta rika sha a koda yaushe. Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa,ki yi kwadonsu, ki rika ci.

Haka nan za ki rika yin wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai ki rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki fara cin komai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *