Thursday, May 8
Shadow

Magidanci ya dirkawa kanwar matarsa ciki, dansa ya kàshè kansa saboda takaicin abinda mahaifinsa ya aikata

Kafar Eye of Lagos ta ruwaito yanda wani magidanci ya dirkawa kanwar matarsa ciki.

Be tsaya nan ba, haka kuma ya bi diyar kanwar matar tasa itama ya mata ciki.

Dalilin haka, dansa saboda bakin cikin abinda mahaifinsa ya aikata ya kashe kansa.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya 203 da suka maƙale a Libya sun koma gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *