
Mahaifin Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ya bata watanni 3 ta fito da mijin aure.
Hakan ya fito ne daga bakin wani na kusa da Rahamar.
Wannan na zuwane kwanaki kadan bayan da Rahamar ta bude babban shago a Abuja.
An ha mahaifintaba wajan bude shagon.